Labaran ranar Laraba 21- 8- 2019
Laraba, 21 Agusta, 2019
Labaran ranar Laraba 21- 8- 2019

Premium Times Hausa

 • RUDANIN ‘SERVER’: Atiku ya yi raddi ga hukuncin Kotun Koli.
 • Sowore da Kanu sun yi shirin kifar da gwamnatin Buhari –SSS.
 • Yadda na tara Kudi na – Wadume.
 • MINISTOCIN BUHARI: Anya ta canja zani kuwa?

 

Voa Hausa

 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Rundunar 'Yan Sanda Guda Uku.
 • Hukumar Kwaston Ta Kama Masu Fasa-Kwabrin Hauren Giwa.
 • Dangote Ya Ba 'Yan Gudun Hijira A Nijar Gudunmawa Ta Kimanin Dala Dubu 500,000.
 • Rikakken Mai Satar Mutanen Nan Ya Sake Shiga Hannun Hukuma.
 • 'Yan Fashi Sun Kashe 'Yan Sanda 6 A Garin Akwanga A Nasarawa.
 • NIJAR: 'Yan Adawa Na Zargin Jam'iya Mai Mulki Da Fara Yakin Neman Zabe.
 • Accra Na Cigaba Da Gangamin Yaki Da Cutar Maleriya.

 

Muryar Duniya

 • Adadin Sojin Burkina Faso da harin ta'addanci ya hallaka sun kai 24.

 

von.gov.ng

 • Shugaban Najeriya Ya Nada Sababbin Ministoci.
 • Rantsar Da Sababbin Ministoci.
 • An Kammala Taron Ministoci Na Sanin Makamar Aiki.
 • Shugaba Buhari Zai Rantsar Da Sabbin Ministocinshi.
 • Kungiya Ta Shirya Taro Akan Harkar Tsaro.
 • Amurka Ta Tallafawa Najeriya Da kudaden Yaki Da Cutar HIV Aids.