Labaran Ranar Laraba 22-1-2020
Laraba, 22 Janairu, 2020
Labaran Ranar Laraba 22-1-2020


Rundunar soji ta yi gargadi kan tashohin bincike na bogi a titin Maiduguri-Damaturu.
Shari’ar zaben gwamna: Har na cire tsammani daga komawa kujerata – Gwamnan Bauchi.
2023: Dattijan 'yan siyasar arewa 4 da suka cancanci samun mulkin shugaban kasa.
Yaki da rashawa: Jami’an kwastam za su dinga bayyana kadarorinsu a duk shekara.
Buhari ya sabunta nadin mutane 2 dake bashi shawara a kan lamuran gajiyayyu.


Matashiyar ’Yar Wasa Gauff Ta Bai Wa Serena Williams Mamaki.
An Gabatar Da Barayin Yara Biyu A Enugu, An Ceto Yara Tara.
Dan Majlisa A Gombe Ya Shirya Bitar Wayar Da Kan Matasa.
2023: Musabbabin Tsayawata Takarar Shugaban Nijeriya – Yariman Bakura.Wasu kasashen Afirka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar dinke manufofin shige da fice.
Jakadun Afrika suna taro a Habasha kan jadawalin taron kolin AU karo 33.
Shugaban ICRC ya yi kira ga mambobin AU da su kara azama wajen martaba dokokin jin kai.
Boko Haram sun yi zagon kasa ga wutar lantarki a arewa maso gabashin Najeriya.