Labaran ranar Laraba 25-12-2019
Laraba, 25 Disamba, 2019
Labaran ranar Laraba 25-12-2019


An yi ram da Sowore ne saboda kokarin tada-zaune-tsaye ba don ya na ‘Dan Jarida ba.
‘Yan Majalisa su yi waje da rokon Gwamnatin Buhari na aron $29.9 – Inji Attah.
Hotuna: Daliban firamare a Katsina sun gaji da gafara sa, sun fara ginawa kansu ajujuwan karatu.
Jajiberin Kirsimeti: Osinbajo ya ziyarci Buhari, ya bashi kyauta ta musamman.
Kirsimeti 2019: Buhari ya saki tsoho mai shekaru 75 tare da wasu mutane 18 daga gidan gyaran hali.


Za A Maye Takardar Kudin Cfa Da Sabuwar Takardar Kudin ECO.
Ba A Bar Najeriya A Baya Ba A Bukin Kirsimeti Da Sabuwar Shekara.


Jami'in MDD ya bayyana damuwa game da kashe fararen hula da yin garkuwa da wasu a Najeriya.
An kashe 'yan ta'adda 80 yayin musayar wutar sojoji a arewacin Burkina Faso.
Kwamitin kwararru na AU ya nuna damuwa game da karuwar ayyukan ta'addanci da tsattsauran ra'ayi a Afrika.
Kamfanonin kasar Sin za su yi hadin gwiwar kafa cibiyar zakulo albarkatun ruwa a Angola.
IMF zai tallafawa shirin sauya salon bunkasa tattalin arzikin Habasha.
Kamfanonin Sin da Masar sun sanya hannu kan yarjejeniyar gina katafaren kamfanin samar da sinadarin phosphoric Acid
Cutar kwalara ta hallaka mutane 25 a zirin Bakassin Kamaru.
An kaiwa shingen tsaro dake kusa da gidan tsohon shugaban Najeriya hari.

 


Boko Haram Sun Kai Hari Mahaifar Burutai.
Gwamnatin Katsina Da Muttaka Rabe Sun Yunkuro Don Cigaban Koyo Da Koyarwa.