Labaran ranar Laraba 27 -11 -2019
Laraba, 27 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Laraba 27 -11 -2019

Zaben Kogi: CAN da JNI sun yi Allah-wadai da Jami’an tsaro.
Majalisar Najeriya za ta yi binciken musamman a game da zaben Kogi da Bayelsa.
Ku fara shirin kirkirar kotu na musamman – Buhari ga Alkalan kotun koli.
Kananan ƙasashe 10 da ba kowa ya san su ba.
Jama'an da ke zaune a Legas kadai sun fi yan kasar Holan yawa - Firam Ministan Holand.Tsohon shugaban kasar Saliyo zai jagoranci tawagar AU don sanya ido a zaben kasar Namibiya.
Tsohon firaiministan Habasha: Hadin gwiwar Sin da Afrika a fannin aikin gona yana da muhimmanci.
Amurka na bata lokacinta wajen bata yanayin Hong Kong don nuna adawa da Sin, in ji masanan Nijeriya.
Afirka na bukatar sabbin dabarun dakile kalubalen yunwa da karancin abinci, in ji wani jamii.
MDD tace an samu cigaba ta fannin magance cutar HIV/Aids.
Yarjejeniyar AfCTFA za ta bunkasa ingancin kayayyakin da Nijeriya ke fitarwa waje.