Labaran ranar Laraba 28- 8- 2019
Laraba, 28 Agusta, 2019
Labaran ranar Laraba 28- 8- 2019

BBC Hausa

 • Yadda 'yan bindiga suka sace gomman mata da yara a Katsina.
 • 'Ba mu ci nanin ba, saboda haka nanin ba za ta ci mu ba'.
 • Ghana ta doke Najeriya a gasar iya dafa shinkafa dafa-duka..

 

von.gov.ng

 • Kotun Chadi Ta Daure ‘Yan Tawayen Libiya 243.
 • Ranar Hausa: An Yi Bajakolin Al’adun Hausa A Sudan.
 • UNICEF Tayi Garambawul Ga Aiyyukan Da Zasu Bai Wa Yara Kanana Ilimi.
 • NCC Ta Amince Da Karawa Harkokin Sadarwa Karfin 5G.
 • Majalisar Dattawa Zata Sanya Kungiyar Kato Da Gora A Tsarin Kasa.

 

Premium Times Hausa

 • AMBALIYA: Manoma sun yi asarar amfani masu dimbin yawa a jihar Filato.
 • UNICEF za ta dauki nauyin karatun yara mata miliyan daya a Najeriya.
 • CAKWAKIYA: Oshiomhole ne yake yi mini bita-da-kulli a APC – Almustapha Audu.
 • ‘Yan sanda sun ceto daliban jami’ar Ahmadu Bello da aka yi garkuwa dasu a titin Abuja-Kaduna.
 • Duk da cewa an kama shi dumu-dumu da hannu a badakar wawurar kudin Kasa, Buhari ya nada shi ministan Tsaro.

 

Voa Hausa

 • Biyan Basukan Da Aka Ba Jihohi A Halin Yanzu Matsala Ce-Gwamnan Bauchi.
 • Rundunar Tsaron Farin Kaya Ta Kubuto Wasu Mutane Da Aka Yi Garkuwa Da Su.
 • Wani Lauya Ya Shigar Da Karar Neman A Mayar Da Nnamdi Kanu Najeriya.
 • Kalubalen Da Shirin Samar Da Ruga Ya Fuskanta a Najeriya.
 • An Fara Kai Ruwa Rana Tsakanin 'Yan Majalisa Da Mataimakansu A Nijer.

 

Aminiya

 • Garin kwaki muke ci kawai na tsawan kwanaki 8- Yakubu.