Labaran ranar Laraba 29-5- 2019
Laraba, 29 Mayu, 2019
Labaran ranar Laraba 29-5- 2019

Leadership A Yau

 • An Rantsar Da Buhari A Wa’adin Mulki Na Biyu.
 • Galibin Tsofaffin Shugabannin Kasa Ba Su Halarci Bikin Rantsar Da Buhari Ba.
 • Sarkin Kano Bai Halarci Bikin Rantsar Da Ganduje Ba.
 • Masu Kira Na Da ‘Baba Go Slow’ Za Su Sha Mamaki.
 • Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Sojin Da Suka Yi Yunkurin Juyin Mulki A Gambiya.
 • Jama’ar Kasar Sin Ba Za Su Ji Dadin Yadda Ake Amfani Da Sinadarin Rare Earth Da Take Fitarwa Wajen Kawo Tsaiko Ga Ci Gabanta Ba.
 • Kamfanin FedEx Ya Amince Da Kuskuren Da Ya Yi Wajen Jigilar Kayan Kamfanin Huawei.
 • Jarin Waje Na Da Tabbaci Ga Ci Gaban Tattalin Arzikin Sin.
 • Sake Kidaya Kuri’u: Ashiru Ya Yi Rashin Nasara A Kan El-Rufa’i A Kotun Zabe.
 • Ranar Rantsuwa: Yau Buhari Ya Ke Fara Tuka Motar Zuwa ‘Next Level’.
 • Hukumar Tara Haraji Ta Kasafta Miliyan N160 Don Dinka Wa Direbobinta Tufafi.
 • Buhari: Zan Fi Inganta Aikin ’Yan Sanda Da Na Sashen Shari’a.
 • Zamfara: Wakkala Ne Shugaban Kwamitin Mika Mulki.
 • OPEC Ta Yi Gargadi Kan Kiyaye Ka’idar Yarjejeniyar Rage Hakar Mai.
 • An Yi Asarar Kashi 2.21 A Kasuwar Sayar Da Hannun Jari.
 • Max Air Ya Zayyana Kalubalen Da Yake Fuskanta Na Gudanar Da Zirga-Zirga.
 • NCAA Ta Janye Barazanar Rusa Turakun Kamfanonin Sadarwa 7,000.

 

Premium Times Hausa

 • Buhari da Osinbajo sun bayyana kadarorin su.
 • Malami ya sauka daga kujerar ministan Shari’a.
 • Yadda na kashe naira miliyan 400 da na karba daga Gwamnatin Jonathan – Olisa Metuh.

 

Voa Hausa

 • Najeriya Ta Cika Shekaru Ashirin Da Kafa Dimokaradiyya.
 • Ghana Na Shirin Amfani Da Komputa Wajen Kidaya Al'ummar Kasarta.

 

BBC Hausa

 • Kalli bidiyon yadda Shugaba Buhari ya sha rantsuwar kama aiki.
 • Yadda aka rantsar da Buhari da gwamnoni 29.
 • Me ya hana Sarki Sanusi zuwa bikin rantsar da Ganduje?
 • Zaben 2019: Kun san iyalan Shugaba Muhammadu Buhari?