Labaran ranar Laraba 3-7-2019
Laraba, 3 Yuli, 2019
Labaran ranar Laraba 3-7-2019

 • Shugaba Buhari Ya Yi Alkawarin Mayar Da Nijeriya Gidan Tsira.
 • Neman Aikin Dan Sanda: Hukumar ‘Yan Sanda Za Ta Tantance Mutum 12,297 A Kaduna.
 • A Daina Jinjinawa Gwamnoni Don Sun Biya Albashin Ma’aikata- Dan Takarar Gwamnan Kogi.
 • Hukumar Gidan Yari Ta Edo Ta Kara Wa Jami’anta 156 Mukami.
 • Hukumar NIWA Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutum 10 A Wani Hatsarin Jirgin Ruwa A Legas.
 • Osinbajo Ya Nemi Matasan Nijeriya Da Su Guji Kabilanci.
 • Sabuwar Mita: Kamfanin Raba Wutar Lantarki ya Gaza Da Kashi 58 – Masani.
 • Bankin Diamond Ya Yi Wa Kananan ’Yan Kasuwa Kyautar Naira Miliyan 15.
 • Buhari Ya Yi Allawadai Da Halin Da Aka Saka ’Yan Super Eagles.

 • Lallai Majalisa ta binciki zargin cin Zarafin wata da Sanata yayi – Inji Uba Sani.

 

      

Za A Dawo Wa Alhazai Ragowar Kudi Naira Dubu 51.

Cibiyar ARDP Ta Ce Yan Najeriya Su Tashi Su Kare Kansu.