Labaran ranar Laraba 30- 12- 2019
Laraba, Oktoba 30, 2019
Labaran ranar Laraba 30- 12- 2019


Ba ace mu fara biyan sabon mafi karancin albashi ba tukuna – DG NYSC.
Sunday Dare ya ki ganawa da Amaju Pinnick da Shehu Dikko saboda makara wajen taro.
APC ta ki amince wa da yunkurin shigo da shinkafa mai araha daga wata kasar waje.
KAI TSAYE: Yadda shari'ar kotun koli tsakanin Buhari da Atiku ke gudana.


Ambaliya ta tagayyara sama da mutane miliyan 1 a Afrika.
UEFA ta tilastawa Bulgaria biyan tarar dala dubu 83.

Zaizayar Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 20 A Kamaru.
Ana Shirin Samar Da Cibiyoyin Noma 774 A Kasar Nan.
Akalla Mutum 17 Suka Mutu A Sabuwar Zanga-Zangar Iraki.
Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Ta Yi Sabon Shugaba.

Kamfanin kasar Sin ya kammala aikin samar da talabijin na zamani a kauyuka 1,000 a Najeriya.
Zambiya za ta kawar da dangogin cutar malariya nan da shekarar 2030.
An bukaci kasashen Afrika su hada gwiwa wajen kawar da barazanar tsaro.

Ya Kamata Najeriya Ta Yi Hankali Da Cin Bashi.
An Kafa Rundunar Kare Dazuka A Nasarawa.
Gargadi Kan Sabon Salon Damfara Ta Yanar Intanet A Najeriya.
Zaman Lafiya Ya Fara Samuwa A Habasha.