Labaran ranar Laraba 31-7- 2019
Laraba, 31 Yuli, 2019
Labaran ranar Laraba 31-7- 2019

Leadership A Yau

 • Bangaren Kayan Gwarin Yarabawa Ya Samu Sababbin Shuwagabanninsa A Kasuwar Mile 12.
 • Mai Dokar Bacci: ‘Yan Sanda Sun Damke Masu Gadi Bisa Laifin Sata.
 • An Cafke Matashin Da Ya Boya A Rufin Banki Da Niyyar Sata.
 • Ebola Ta Kashe Mutum Biyu A Kwango.
 • Mata Ta Kai Karar Uba Bisa Hana ’Yarsu Zuwa Wurinta.
 • Ba Zan Fitar Da Magajina Ba – Buhari.
 • Al’ummar Gama Sun Koka Kan Rashin Kammala Rijiyoyin ‘Inconclusive’ A Kano.
 • An Gurfanar Da Maigadi Bisa Satar Kwamfutar Bako A Otal.
 • Wiwi: An Gurfanar Da Mutane Uku Masu Neman Shiga Aikin Dan Sanda.
 • Gwamna Ganduje Ya Jinjina Nasarar Da Kano Pillars Ta Samu.
 • Gwamnati Za Ta Fi Ba Samar Da Ayyukan Yi Fifiko – Buhari.
 • China Za Ta Fara Yi Wa Nijeriya Gwanjon motoci.
 • Shugaban NNPC Ya Ce Baida Boyayyen Asusu.
 • Rashin Tsaro Na Janyo Wa Tattalin Arzikin Nijeriya Nakasu – Gwamna Abiodun.
 • Maniyyaciyar Nijeriya Ta Sake Mutuwa A Saudiyya.
 • An Tsinci Gawa A Gidan Elneny.

 

Premium Times Hausa

 • KWANA UKU BAYAN KASHE MUTANE 60: Fadar Shugaban Kasa ta ce ” Tuni an murkushe Boko Haram”.
 • Haramta Kungiyar IMN: Amnesty International ta yi tir da gwamnatin Najeriya.
 • Gwamnatin Tarayya ta fara daukar dimbin tsoffin sojoji da iyalan su aiki.
 • Matawalle zai dauki sabbin ma’aikata 8000 aikin gwamnati a jihar Zamfara.

 

BBC Hausa

 • Mun dakatar da zanga-zanga – mabiya Zakzaky.
 • Yaushe Buhari zai bai wa ministoci ofis domin fara aiki?
 • Boko Haram: 'Abin da ya sa na shiga kungiyar Boko Haram'.
 • Barazanar Ebola ta karu a Congo.

 

von.gov.ng

 • Ba Zan Zabi Magaji Na Ba-Shugaba Buhari.
 • Shugaba Buhari Zai Bai Wa Ministoci Ofis Domin Fara Aiki.
 • Shugaba Buhari Ya Karrama Marigayi MKO Abiola.
 • Mataimakin Shugaban Kasa Ya Buka Sanya Abubuwan Da Zasu Kawo Ci Gaba.
 • Majalisar Kasa Ta Wanke Zababbun Ministoci 43.
 • An Rufe Makarantun Sudan Saboda Zanga-Zangar Dalibai.

 

Voa Hausa

 • Najeriya: Kungiyoyin Fararen Hula Sun Fitar Da Kundayen Yaki Da Cin Hanci.

 

Aminiya

 • Kwastam ta kama motoci 153 da buhuhunan shinkafa sama da dubu 8.