Labaran Ranar Laraba 4-12-2019
Laraba, 4 Disamba, 2019
Labaran Ranar Laraba 4-12-2019


Abubuwa 10 da yakamata a sani game da sabuwar jami'ar sufuri ta Daura.
PDP: Jam’iyyun siyasa ba su goyon bayan Shugaban INEC ya yi murabus.
N30, 000 ba zai isa hidimar Ma’aikata ba Inji Godwin Obaseki.
Dalla-dalla: Ɗan majalisar APC ya bayyana kudaden da ya ke karba duk wata.
Mutane 6 kacal su ka shiga jirgin kasan Legas zuwa Ibadan a makon nan.
Da duminsa: Buhari ya nada jarumin Kannywood Nura Hussain a matsayin kwamishinan hukumar alhazan Najeriya.


‘Yan Sandan Sirri Sun Bankado Munakisar Hargitsa Nijeriya.
Kamfanin Inshora Na Guinea Ya Bunkasa Da Karin Naira biliyan 8 .
Rage Asara: Manoman Yobe 300 Sun Samu Horon Amfani Da Rumbunan Zamani A Yobe.
Ina Son Ci Gaba Da Zama A Bayern Munchen – Coutinho.
Za A Binciki Magoya Bayan West Ham Bisa Ihun Da Suka Yi Wa Chelsea.
Gasar Kofin FA: An Hada Manchester United Da Wolves, Sai Liberpool Da Everton.
Farashin Cocoa Yana Ci Gaba Da Faduwa A Kasuwar Duniya.
Mun Tabka Babbar Asara A Kakar Noman Bana – Manoman Ondo.
Nijeriya Da Beljiyum Sun Yi Kawance Kan Harkar Tashoshin Jiragen Ruwa .
Kirkire-Kirkiren Fasaha Jigo Ne Ga Ci Gaban Tattalin Arziki- Remi Dairo.
Harkar Sufuri Na Fuskantar Matsalolin Tattalin Arziki – Lucas.
Kungiya Ta Nemi Nijeriya Ta Fice Daga Yarjejeniyar Sakin Marar Kasuwanci Ta Afirka.
Ko Ka San Yawan Nau’o’in Abincin Da Jiki Ke Bukata?
Hanyoyi Goma Da Za A Nisanci Ciwon Yawan Mantuwa Da Su.
Muna Yabawa Da Kokarin Sanata Uba Sani – Yaro Maikyau.
Mun Dukufa Kare Jarirai Daga Barin Kamuwa Da Kanjamau – Aliyu Gambo.