Labaran Ranar Laraba 4-3-2020
Laraba, 4 Maris, 2020
Labaran Ranar Laraba 4-3-2020


Malami: Har yanzu ba a dawowa Gwamnatin tarayya da kudin satar Abacha ba.
Gwamnatin tarayya ta kammala manyan tituna a cikin jami’ar Bayero ta Kano.
Kiwon lafiya: Za mu iya rage yawan fitan da mutane su ke yi neman magani – Mamora.
Buhari ya yi ta'aziyyar rasuwar Aminu Aliyu,
Zafin Nigeria kan iya takaita yaduwar Coronavirus - Likita.
Riga kafi ya fi magani: An fara tantance masu ziyarar fadar shugaban kasa don gudun Coronavirus.
Jami'ar Moddibo Adama ta sallami manyan malamai 2 kan lalata da daliba.
Masarautar Kebbi ta bawa Lai Mohammed sarautar gargajiya.
Imo: Kotun koli ta yi watsi da bukatar sake duba hukuncin kwace kujerar gwamnan PDP.Ina Aka Kwana Da Maganar Aikin Wutar Lantarkin Mambilla?
Badakalar Ma'aikatar Tsaron A Niger Na Ci Gaba Da Ruruwa.