Labaran ranar Laraba 4-9-2019
Laraba, 4 Satumba, 2019
Labaran ranar Laraba 4-9-2019


Ku Cika Alkawari – Sarkin Bauchi Ga Zababbu.
Ba A Rusa Masallaci A Jihar Ribas Ba– NYG .
NSEMA Za Ta Dauki Nauyin Wadanda Hadarin Wutar Marabar Diko Ya Shafa.
Gwamna Bala Ya Kare Kansa A Gaban Kotun Kararrakin Zabe.
Rashin Biyan Kudin Wuta Ne Matsalar KEDCO A Kebbi – Mista Dogara.
Attajiri Arthur Eze Zai Zuba Jari A Kano.
Gwarzon Duniya: Messi Da Ronaldo Da Ban Dijk Sun Kai Matakin Karshe.
Sha’anin Ilimi: Osinbajo Ya Halarci Taron Masu-ruwa-da-tsaki A Kano.
Kwana 100: Gwamna Bala Ya Fara Rangadin Duba Ayyukansa A Bauchi.
Sojoji Sun Kama Masu Kai Wa ‘Yan Boko Haram Kayayyaki.
Gidauniyar Dangote Za Ta Tallafa Wa Mata 10,000 A Katsina.
Kace-nace Tsakanin PDP Da APC A Shari’ar Kujerar Gwamnan Bauchi.
Tsaro: Majalisar Dokokin Katsina Za Ta Hada Hannu Da NLC.


Hajjin 2019: Mahajjata 28,612 sun dawo gida Najeriya a tashi 59 - NAHCON.
‘Yan sanda sun kama mutum 21 da ake zargi da aikata fashi da makami a Gombe.
Fadar shugban kasa ta soke zaman FEC na wannan makon, ta bayyana dalili.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kama mutane 140 a jihar Kano.
Tsohon dan majalisar APC ya sake dawowa jam'iyyar sati uku kacal da koma wa PDP, ya zubar da hawaye.
Ka janye alaka da Afrika ta Kudu yanzu – Sanata Ekweremadu ya fadawa Shugaba Buhari.