Labaran ranar Laraba 6 -11- 2019
Laraba, 6 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Laraba 6 -11- 2019


Abinci 14 Masu Kara Kaifin Kwakalwa.
Kashi 82 Na Maza Ba Su Yin Gwajin Cutar Dajin ’Ya’yan Maraina.
Gishiri Na Yi Wa Kwakwalwa Illa – Likita.
Gwamnoni Shida Sun Yi Wa Boko Haram Taron Dangi.
Dalilin Jarimi Na Dawo Da Martabar Kaduna Ta Kudu.


Ku kasance masu gaskiya da wayewa - Ganduje ga sabbin kwamishinoni.
Wata sabuwa: Shugaba Buhari ya fatattaki hadimai 35 a ofishin Osinbajo.
Manyan nasarori 7 da na samu a matsayin shugaban NNPC – Mele Kyari.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar ADC da 'yan majalisa 3 za su koma APC.
Kun san inda yan Boko Haram suke – Gwamna Borno ga jami’an tsaron Najeriya.
Na fuskanci wariyar launin fata a Bundesliga - Akpoborie.


A Karon Farko Al-Shabab Ta Saki Faifan Bidiyo Da Shugabanta a Ciki.
JIBWIS Ta Kaddamar Da Sabuwar Tashar Talabijin Mai Suna AL-IRSHAAD.
Hukumar Alhazan Najeriya Ta Bukaci Maniyyata Su Ba Da Kudin Ajiya.