Labaran ranar Laraba 7- 8- 2019
Laraba, 7 Agusta, 2019
Labaran ranar Laraba 7- 8- 2019

Voa Hausa

 • Yadda Dalibai Suka Rasa Rayukansu a Bauchi.
 • Obasanjo Ya Gana Da Fulani A Abekuta.
 • ‘Yan Najeriya Biyar Sun Rasu A Wajen Aikin Hajji.
 • An Fara Yi Wa Jami’an Tsaron Najeriya Binciken Kwakwalwa.
 • Ana Nuna Yatsa Tsakanin Alkalai Da Gwamnatin Nijar.

 

Aminiya

 • Saudiya ta kammala karbar matakin farko na mahajjatan bana miliyan 1.8.
 • Karyewar gada ta yi ajalin daliban Jami’ar Tafawa Balewa 4.

 

Premium Times Hausa

 • HAJJI 2019: Hukumar Aikin Hajji ta kammala kwashe maniyyatan Najeriya.
 • Yadda Gwamnatin Tarayya ta bankado ‘yan fanshon bogi 24,000.
 • Sojoji sun kashe ‘yan sanda uku, sun saki gogarman masu Garkuwa da mutane a Jalingo.
 • Gwamnan Bauchi ya nada wanda Buhari ya kora Kwamishina.
 • Jariri 1 cikin jarirai 3 ne ke samun shayarwar nono zalla na tsawon watanni 6 a Najeriya – Bincike.

 

von.gov.ng

 • Najeriya Zata Samu Rajistar Harkokin Ruwa– NIMASA.
 • AfDB Zai Saka Jarin Biliyon $25 A Harkokin Noma.
 • Rashin Tsaro: Babangida Yayi Kira Ga Gwamnati Ta Samo Mafita.
 • Ruftawar Gada: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Daliban ATBU.
 • Najeriya Na Iya Zama Hamshakiya – Gwamna Bagudu.