Labaran Ranar Laraba 9- 10- 2019
Laraba, 9 Oktoba, 2019
Labaran Ranar Laraba 9- 10- 2019


Rufe Iyakokin kasa: Masu Sukar Buhari Makiyan Nijeriya Ne –PSC.
Zaben Gwamnan Bauchi: Za Mu Daukaka Kara Don Neman Adalci – APC.
PRP Ta Taimaka Wa Matar Malam Aminu Kano.
Kulle Boda: Masu Sukar Buhari Makiyan Nijeriya Ne –PSC.
An Sami Rahotannin Fyade 54 Cikin Watanni Uku A Adamawa.
Ziyarar Gwamna Masari Sansanin ‘Yan Ta’ada Kallo Ya Koma Sama 4.
Morocco Za Ta Karbi Bakuncin Taro Na 4, Kan Tsaro Na Nahiyar Afrika.
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojojin Nijar.
India Ta Saki Mayakan Taliban Don Musayar Injiniyoyinta 7.
Majalisa Ta Aika Da Sammaci Ga Pentagon, Fadar Shugaban Kasa.

 


Yadda Gwamnatin Buhari za ta kashe makudan kudi a 2020 domin kawo cigaba a Najeriya.
Ifeanyi Okowa ya yi na’am da shirin dawo da shinge kan hanyoyi da sharadi.
Kaduna: An soma biyan Ma’aikatan kananan hukukomin Ikara sabon albashi.

 


Mata Na Ganin Wulakanci Wajen Haihuwa A Afurka.

 


Rikicin kasuwanci na tarnaki ga tattalin arzaikin duniya.