Labaran Ranar Litinin 10-2-2020
Litinin, 10 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Litinin 10-2-2020


Sa'ad Abubakar ya koka da halin da ‘Yan kasa su ke ciki, ya bukaci addu’o’i.
Kungiyar Arewa ta ci karo Gwamnoni game da Dakarun Shege ka fasa.
Sanata Ndume ya fadi mawuyacin halin da Sojoji suka sanya mayakan Boko Haram.
Mu na nan a kan bakarmu na tsige Hafsun Sojoji – Majalisar.An Sarrafa Dala Biliyan 114.82 A Tattalin Arziki Cikin Watanni 24 – CBN.
BVN Ta Bankado Tsohon Gwamna Da Dansa.

7.5% VAT: Pantami Ya Nemi ’Yan Nijeriya Su Binciki FIRS.
7.5% VAT: Kungiyar Ma’aikatan Lantarki Ta Yi Matsaya.
Hukumar FIRS Na Son Tara Naira Tiriliyan 8.5 A 2020.
Manoman Shinkafa Reshen Legas Sun Yi Hayar Gonaki Kadada 200 A Epe.
Mahaifiyar Sakataren Gwamnatin Katsina Ta Rasu.


Kafa Kungiyar Tsaro Ta Shege Ka Fasa Ya Yi Daidai, In Ji Dattawan Arewa.
Kamaru Na Zaben Kananan Hukumomi, ‘Yan Majalisa.Coronavirus ta yi mummunar barna a karshen mako.An sallami marasa lafiya 3,281 da suka warke daga cutar Corona daga asibitoci daban-daban a kasar Sin.
Li Keqiang: ya kamata a yaki cutar numfashi ta hanyar kimiyya da fasaha.
An kashe mutane 7 a hari kan rumfunan zabe a yankin magana da Turanci a Kamaru
Zazzabin Lassa ya kara halaka mutane hudu a tsakiyar Najeriya.
AU ta bayyana goyon bayanta ga Sin a yakin da take da cutar numfashi.
Shugaban Afrika ta kudu ya karbi ragamar shugabancin karba-karba na AU.