Labaran ranar Litinin 10-6- 2019
Litinin, Yuni 10, 2019
Labaran ranar Litinin 10-6- 2019


         Hauwa El-Yakub Ta Shawarci el-Rufai Da Ya Yi Taka-tsantsan Wajen Nadin Mukamai.
         Fasinjoji Biyu Sun Mutu Lokacin Da Dan Acaba Ya Kutsa Bayan Mota.
         Fitar Da Fetur Da Aka Shigo Da Shi Nijeriya Ya Karu – NNPC.
        Za A Cike Gibin Samar Da Motocin Lantarki A Shekaru Uku – NERC.
        ‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Bisa Zargin Karkatar Da Man Dizil Na Miliyan N10.7.
         Kofin Afrika: Najeriya Ta Fitar Da Sunayen ’Yan Wasanta.
         Nijeriya Za Ta Bada Aiki Ga Malamin Da Ya Ke Da Shaidar Kammala Karatu.


         Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa ya kwanta dama.
        Za mu inganta lafiyar al’umma ta hanyar hana bahaya barkatai-UNICEF.


        Gwamnatin ka ta tsarkaka da duk wanda lambar su ta fito a hannun EFCC - ARDI ta roki Buhari.
        Zargin ku a kan Buhari ba gaskiya bane - MURIC ta yiwa NCEF raddi.
        Saraki ya sadaukar da kudinsa ga iyayen Leah Sharibu da wasu mutane 3.
        Buhari ya yi magana a kan kisan mutane 25 a jihhar Sokoto.
        Ana kishin-kishin din Buratai, Sadiq da Olanishakan za su kuma zarcewa.
        Abinda yasa muka rasa kujerun gwamna jihohi 5 a zaben 2019 - APC.
        Kudirin addini: CAN da JNI sun sha ban-ban a Jihar Kaduna.