Labaran ranar Litinin 11-11-2019
Litinin, 11 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Litinin 11-11-2019


Ina aiki ba ji ba gani don ganin Yahaya Bello ya zarce – El-Rufai.
‘Dan Majalisa Atigwe ya ba Buhari shawara ka da a bude iyakokin Najeriya.

N-Power: Kano Da Kaduna Sun Fi Amfana A Nijeriya – Hadimin Shugaban Kasa.
Mauludi: Dubban Musulmi Sun Gudanar Da Jerin Gwano A Lokoja.
Babban Khadin Kano Ya Nemi Inganta Sha’anin Rubutun Kur’ani.
An Halaka Kasurgumin Da Ya Nemi Kufce Wa ‘Yan SandaAn Halaka Kasurgumin Da Ya Nemi Kufce Wa ‘Yan Sanda.
Shugaban CLAPANDA Ya Yi Alkawarin Tsarkake Dillalan Gidaje.
An Damke Mutum Ya Na Kokarin Sayar Da Dansa.


An Zabi 'Yar Najeriya Wakiliya A Birnin Bowie, Jihar Maryland.
Najeriya - 'Yan Kasuwar Kano Suna Kokawa Kan Rufe Iyakokin Kasar.