Labaran Ranar Litinin 1/11/2021
Litinin, 1 Nuwamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 1/11/2021

AMINIYA

 • Matasa Sun Tubure Kan Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Filato.
 • Kwana Biyu Bayan Dawowarsa Daga Saudiyya, Buhari Ya Wuce Kasashen Turai.

RFI:

 • Amurka da EU sun janye harajin karafa da dalma dake tsakaninsu.
 • Dakarun Habasha na gwabza yaki don kwace iko da garuruwa masu muhimmanci.
 • Fiye da mutane 10 sun mutu yayin zanga-zangar kin jinin gwamnatin Sudan.

Leadership A Yau:

 • Sin Ta Lashi Takobin Kare Muradun Kasashe Masu Tasowa.
 • Sin: Rahoton Neman Asalin Cutar COVID-19 Da Hukumar Leken Asirin Amurka Ta Bayar Na Cike Da Karairayi.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • ƘARSHEN ALEWA ƘASA: Yadda kotu ta ƙwace tulin dukiyar katafaren ɗan damfara Okeke.

DW:

 • Taron G20 ya daidatu kan sauyin yanayi.
 • Mutum sama da 20 sun mutu a harin Yemen.
 • Harin 'yan bindiga ya jefa Burkina Faso cikin zulumi.

VOA

 • Sojojin Najeriya Sun Sami Nasarar Halaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 30 A Jihar Borno.
 • Iyorchia Ayu Ne Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP.

Legit:

 • Yadda Tarayyar Turai ta kashe £130m wajen tallafawa 'yan gudun hijira a Borno.
 • Ci gaba: Buhari zai kaddamar da wani katafaren jirgin ruwan soji da aka kera a Najeriya.