Labaran ranar Litinin 13-1-2020
Litinin, 13 Janairu, 2020
Labaran ranar Litinin 13-1-2020


MNJTF ta halaka babban alkalin ISWAP da wasu kwamandoji.
Bafarawa: Rigimar Gwamna Ganduje da Sarki Sanusi II za ta iya shafar kaf Arewacin Najeriya.
Ahmed Yariman Bakura ya ce zai tsaya takarar Shugaban kasa a 2023.


Kotun Koli: Yau Ganduje Da Abba Na Sa Ran Nasara.
Korafin Majinyata Ya Fara Yawaita A Asibitin AKTH Na Kano.
Sojojin Chadi Ba Su Janye Ba, Cewar Hedikwatar Tsaron Nijeriya.
Mauludin 2020: Kadiriyya Ta Gudanar da Maulaudin Abdullahi Bin Fodiyo A Kebbi.
NAFDAC Ta Tabbatar Da Kama Jabun Magungunan Karfin Mazan Naira Miliyan 50 A Kano.
Ciyarwa: Makarantun Rano Su Na Cika Da Dalibai.


An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na wucin gadi a Libya.


Trump Da Nancy Sun Caccaki Juna.


Mataimakin shugaban kasar Burundi na biyu ya gana da Wang Yi.
Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya gana da ministan harkokin wajen kasar Sin.
Masani da dan jarida a Nijeriya sun jinjinawa ziyarar Wang Yi a Afrika.
Sakataren MDD ya damu kan karuwar zaman dar-dar a yammacin Saharan Afirka.
Wang Yi: Sin da Zimbabwe za su kasance aminai har abada.