Labaran Ranar Litinin 1/3/2021
Litinin, 1 Maris, 2021
Labaran Ranar Litinin 1/3/2021

Labaran Ranar Litinin 1/3/2021

RFI:

 • Majalisar Dinkin Duniya da EU sun yi tir da murkushe masu zanga-zanga a Myanmar
 • Amurka ta amince da ingancin rigakafin Korona na kamfanin Johnson & Johnson
 • Sace daliban Jangebe zai zama shine na karshe a Najeriya – Buhari

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • A farashin naira Dangote zai rika sayar da albarkatun man da matatar sa za ta fara tacewa –Gwamnan CBN
 • Rigakafin Korona zai iso Najeriya ranar Talata – Boss Mustapha

DW:

 • Za a yi wa shugaban Ghana rigakafin corona

VOA

 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Jihohin Kaduna Da Sokoto
 • Kamfanin NNPC Ya Janye Batun Karin Farashin Litar Mai a Najeriya
 • An Cafke Wani Mutum Dauke Da Hodar Cocaine a Bakin Iyakar Najeriya Da Nijar
 • Okonjo-Iweala Ta Fara Aiki A Matsayin Shugabar Hukumar Kasuwanci Ta Duniya.
 • An Rufe Jami'ar Kimiyya Ta Jihar Kebbi Don Gudun Tashin Hankali.

Legit:

 • NNPC ta yi magana a kan karin kudin fetur, ta ce farashi ba zai tashi a Maris ba
 • Nayi magana da Gwamanoni 5, Minista 1 da aka aukawa mutanenmu a Oyo inji Pantami