Litinin, 13 Satumba, 2021

RFI:
- Harin ta'addanci ya hallaka Sojojin Mali 5
- Faransa ta saida wa Girka karin jiragen yaki kirar Rafale
Leadership A Yau:
- Shugaban Nijar Ya Duba Aikin Gina Tashar Samar Da Lantarki Ta Ruwa Ta Kandaji Da Kamfanin Kasar Sin Ke Gudanarwa
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Babu sauran sasantawa da ‘yan bindiga, tsakanin mu da su sai kisa kawai -Gwamna Matawalle
- Al’ummar Arewa maso Yamma sun yi murna da toshe wayoyin tarho, sun ce ba su damu da takurar rashin waya ba
DW:
- Fursunoni sama da 200 sun tsere a Kogi
- Amnesty: Yara na kara shiga ta'addanci a Nijar
- Qatar ta yi wata ganawa da Taliban
VOA
- Amurka Ta Saki Bayanan Sirri Kan Zargin Da Ke Danganta Saudiyya Da Harin 9/11
Legit:
- Majalisar dattawa ta bayyana burinta kan sabis na 5G, ta ce NCC ta samar da N350bn
- Shugaban sojin sama: Luguden da sojoji ke wa 'yan ta'adda ya na haifar da sakamako mai kyau
Aminiya
- Gwamnati Na Son A Rage Amfani Da Injinan Janareta Barkatai A Najeriya
- Bayan Kwana 11 A Tsare, ’Yan Bindiga Sun Sako Daliban Zamfara