Labaran ranar Litinin 14-10-2019
Litinin, 14 Oktoba, 2019
Labaran ranar Litinin 14-10-2019


Sojoji sun fatattaki 'yan bindiga a Zamfara.
Kamfanin Uber ya soma sufurin jiragen ruwa a Najeriya.

 


Ciwon Ciki Lokacin Al’ada): Dalilai Da Maganinsa.
Kwastam Sun Samu Biliyan N4.99 Cikin Watan Satumba A Filin Jirgin Legas.
Aikin Wutar Lantarki Mai Zaman Kansa Na Gwamnatin Ganduje Ya Kusa Kammala.
Kwamitin Majalisar Katsina Na Son Kammala Kasafin Kudin Kananan Hukumomi Da Masarautu.

 


Sanusi ya karyata sallamar basarake saboda yiwa Ganduje maraba.
Fadar Shugaban kasa ta ja baya a rikicin Gwamnoni da Shugaban APC Oshiomhole.
Uzoho, Aribo, da jerin ‘Yan wasan da su ka ba marada kunya a karawa da Brazil.

 


Mayakan Al-Shabab Sun Raunata Mutane Bakwai A Mogadishu.
An Tsawaita Dokar Ta Baci A Wasu Yankuna A Jamhuriyar Nijer.

 


MDD ta yi tir da harin da aka kai harabarta a Somalia.
Rahoton wani nazari ya bayyana Kais Saied a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban Tunisia.
AU tace ana samun tafiyar hawainiya wajen tafiyar da harkokin kudaden gwamnati a Afrika.
Mutane 4 sun mutu a ruftawar gini a Najeriya.
Tsohon shugaban Najeriya zai jagoranci tawagar AU don sanya ido a zaben Mozambique.