labaran ranar Litinin 14-12-2020
Litinin, 14 Disamba, 2020
labaran  ranar Litinin 14-12-2020


Batagari dauke da muggan mukamai sun kai wa CNG hari yayin taro a kan tsaro a Kaduna.
Da duminsa: Gwamnan APC ya garzaya Amurka duba lafiya, zai kwashi makonni 2.
PDP ta roki Kotu ta karbe kujerar Hon. Yakubu Dogara tun da ya sauya-sheka.
BringBackOurBoys: Kungiyar arewa ta fara tattaki don samun Buhari a Daura.

ISWAP Ta Nada Aliyu Chakkar Sabon Kwamanda A Tafkin Chadi.
Rasuwar Sam Nda-Isaiah Babban Rashi Ne Ga Nijeriya, In Ji Gwamnan Bauchi.

 
Iyaye A Katsina Sun Yi Zanga Zangar Neman A Ceto 'Ya'yansu
Za A Fara Tilasta Sanya Takunkumin Kariya A Najeriya.
Kungiyoyin CAN Da IMN Sun Yi Na'am Da Matakin Amurka Kan 'Yancin Addini a Najeriya.
Amurka Ta Cire Sudan Daga Jerin Kasashen Da Ke Daukar Nauyin Ta'addanci.
Amurka Ta Fara Raba Maganin Rigakafin Coronavirus A Fadin Kasar.