Labaran Ranar Litinin 14/6/2021
Litinin, 14 Yuni, 2021
Labaran Ranar Litinin 14/6/2021

RFI:

 • Kasashen G7 sun sha alwashin kawo karshen annobar Korona.
 • Boko Haram na daukar masu leken asiri da kudi kalilan - Zulum

Leadership A Yau:

 • Sojoji Na Bukatar Addu’ar Ganin Bayan ‘Yan Ta’addan Boko Haram – Janar Abimbola.
 • ACF, Ohaneze Ndigbo, Afenifere, Ku Fara Shirin Taron Hadin Kan Kasa -Ganduje

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • NAJERIYA: Gwamnonin PDP na ganawar shirya yadda jam’iyyar za ta kwato mulki daga APC a 2023.
 • Hajji 2021: Hana baki zuwa Hajjin bana yin Allah – Shugaban NAHCON.

DW:

 • Tallafin riga-kafin corona daga kungiyar G7.
 • Ana gudanar da babban taron kungiyar Nato.

VOA

 • Menene Matsayin Majalisar Tarayyar Najeriya Akan Twitter?
 • Naftali Bennett Ya Zama Firai Ministan Isra'ila.
 • Dawo Da Zaben Fidda Gwani Hannun Hukumar Zabe Ne Mafita - Tsohon Darakta Kabiru Adamu.

Legit:

 • Janar Abubakar a shekaru 79: Shugaba Buhari ya aike da saƙo mai daɗaɗa rai ga tsohon Shugaban kasar.
 • Rundunar Soji Ta Buƙaci Ragowar Yan Boko Haram Su Miƙa Kansu Cikin Ruwan Sanyi