Labaran ranar Litinin 15-7-2019
Litinin, 15 Yuli, 2019
Labaran ranar Litinin 15-7-2019


Tattalin Arzikin Sin Yana Tafiya Yadda Ya Kamata.
Masallaci Ya Koma Asibiti A Adamawa.
Akwai ‘Yan Gudun Hijira 47, 200 A Kuros Ribas- SEMA.
Rundunar Soja Ta Sauya Wa Manyan Jami’anta Wuraren Aiki.
An Sake Yin Girgizar Kasa A Indonesiya.
Jami’ai 2,000 Hukumar Kwastam Ke Yin Asara Duk Shekara – Hameed Ali.
AFCON 2019: Aljeriya Ta Kai Zagayen Karshe Bayan Ta Cire Nijeriya.
Sarkin Bauchi Ya Bukaci Musulmai Su Rika Neman Ilimin Aikin Hajji.
New York Ta Tsaya Cak Sakamakon Katsewar Wutar Lantarki.
Dole Mu Kawo Karshen Bara A Jihar Kano- Gwamna Ganduje.
Hajjin 2019: Maniyyatan Jihar Kwara 560 Sun Isa Saudiyya.