Labaran Ranar Litinin 15/11/2021
Litinin, 15 Nuwamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 15/11/2021
نشرة أخبار صحف إفريقيا

AMINIYA

 • ’Yan Bindiga Sun Sace Mutum 5 A Tegina.

RFI:

 • MDD tace yarjejeniyar yanayi da aka cimma da kyar a taron Glasgow na da rauni.
 • Kasashen da suka samu tikitin zuwa Qatar 2022.
 • Jami'an tsaro sun tsare shugaban tashar Aljazeera a Sudan.
 • Kasashen duniya 200 sun kulla yarjejeniya a taron yanayi.

Leadership A Yau:

 • Yadda Sin Ta Yi Nasarar Zamanantar Da Kasa Mai Salo Irin Nata

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gidauniyar Tony Elumelu ta raba dala $5,000 ga kowane mai ƙaramar sana’a ga mutum sama da 4,900 a Afrika.

DW:

 • Najeriya: Jirgin kasa zai samu kariya daga sojoji.
 • China: Yaduwar cutar corona na'uin Delta

VOA

 • Dan Tsohon Shugaban Libya Gadhafi Yayi Rijistar Takarar Zaben Disamba.
 • Sani Dangote Ya Rasu

Legit:

 • Ana wata ga wata: Gwamnatin Buhari za ta yi aikin canza taswirar Najeriya.