Labaran Ranar Litinin 15/3/2021
Litinin, 15 Maris, 2021
Labaran Ranar Litinin 15/3/2021

RFI:

 • Malaman jami'o'in Najeriya sun yi barazanar shiga wani yajin aiki.

Leadership A Yau:

 • Sai Mun Tabbatar Kowane Kamfani Ya Fitar Da Gurabun Aikin Jama’ar Kumbotso – Kwamred Sabo
 • Gwamnan Bauchi Ya Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Sayo Karin Rigakafin Korona.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rangadi A Gonar Ebimoboere: Matar Da Ta Yi Wa Maza Zarra Wajen Noma Kayan Miya Mai Yawa
 • CETO DALIBAN KADUNA: Buhari ya jinjina wa gwamnatin Kaduna da Sojoji.
 • Yadda sojoji su ka dakile yunkurin satar ’ya’yan manya a sakandaren Turkish College, Rigachikun, Kaduna.

DW:

 • CDU ta Merkel ta sha kaye a zaben jihohi.
 • Burkina Faso: An kai wasu tagwayen hare-hare.

VOA

 • An Bukaci Buhari Da Ya Ayyana Masu Garkuwa Da Mutane A Matsayin 'Yan Ta'adda.
 • An Dakile Yunkurin Sace Daruruwan Daliban Sakandare a Kaduna.
 • Daliban Kwalejin Da Aka Sace a Kaduna Sun Nemi Gwamnati Ta Kai Musu Dauki.
 • Fadar Shugaban Najeriya Ta Maida Martani Kan Batun Kudaden Sayen Makamai.
 • Okonjo-Iweala Ta Kai Ziyarar Farko Najeriya Bayan Zama Shugabar WTO.
 • Gwamnatin Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Akan Farashin Man Fetur.

Legit:

 • Da dumi-dumi: 'Yan bindiga sun sace wasu mutum 11 a Suleja.
 • Ministan Sadarwa Isa Pantami Ya Ba Kamfanonin Sadarwa Umarnin Dakatar Da Shirinsu Akan USSD.
 • Hukumar Kiyaye Haɗurra Ta Ƙasa Ta Kama Masu Laifi 10,455 A Cikin Watanni Biyu.
 • Covid-19: NAFDAC tayi kakkausan gargaɗi a kan allurar rigakafin bogi.
 • Farashin wasu kayan abinci sun fadi war-was a Kano ana daf da fara azumin Ramadan.