Labaran ranar Litinin 16 - 12 - 2019
Litinin, 16 Disamba, 2019
Labaran ranar Litinin 16 - 12 - 2019


Gwamnan Borno ya yi kira ga Buhari yayi hattara da wasu gwamnonin Arewa 3 - Majiya.
Gwamnati za ta karbe filaye da gonakin Yari, Yarima, Shinkafi da ke kan kasar kiwo.
Zaben 2019: Ana rade-radin an gano Fowler ya karkatar da Bilyan 40 daga FIRS.
Barazanar Ma’aikata ta sa Jihohi su na fadi-tashi a game da karin albashi.
El-Rufai ya tanadi fushin Ubangiji idan ya rusa cocin Zariya – Abiodun Ogunyemi.
2023: Za mu yi magana game da takarar Tinubu idan lokaci ya yi – APC Legas.
Imo: Abin da ya sa ‘Yan Sanda su ka cafke fitaccen Mawaki Duncan Mighty.
Tinubu, Marigayi Kure da Zukogi sun samu kyautar Digiri a IBBUL.
Gwamnati za ta iya hukunta kamfanin da ke raba wuta a Enugu da Fatakwal.
DSS: Ana zargin Sowore da aiki da ‘Yan Boko Haram, IPOB, da Shi’a.
Tsoffin gwamnoni 6 na Arewa da kan iya fuskantar hukuncin da aka yanke wa Orji Kalu.
Kisan jami'an kungiyar agaji: Ya kamata gwamnatin tarayya ta canza salon tattaunawa da yan ta'adda - ACF.
Bichi: Aminu Ado ya sauke Sarkin Bai, daya daga cikin wadanda suka nada marigayi Ado Bayero sarki.
Kano: Sarkin Karaye ya sauke manyan hakimai guda 2 a karkashin masarautarsa.


A yau za a fitar da jadawalin gasar UEFA a birnin Nyon.


Ana Ta Kai Ruwa Rana Kan Shirin Tsige Shugaba Trump.
Za Mu Warware Matsalolin Sojojin Da Ke Yaki A Tafkin Chadi - Magashi.
G5 SAHEL: Za Mu Kawar Da 'Yan Ta'adda A Yankin Mu.


Mun Shirya Tsaf Domin Kyautatawa Masu Zuwa Aikin Umura.
Cutar HIV; ‘Yan Nijeriya Za Su Iya Gwada Kansu Bada Dadewa Ba.


Mutane 30 sun rasu sakamakon rubzawar mahakar zinariya a Congo-Kinshasa.
Morocco ta kama wani da take zargi da alaka da IS.
Babban jami'in AU ya yaba da taimakon da Sin take baiwa rundunar ASF.
Ministan Habasha ya yaba taimakon da Sin take bayarwa a fannin kimiyar sararin samaniya.
Shugaban Masar ya yi kira da a hada hannu don yaki ta'addanci.