Labaran ranar Litinin 16-9-2019
Litinin, 16 Satumba, 2019
Labaran ranar Litinin 16-9-2019


Gwamnan Neja Ya Nuna Rashin Jin Dadi Kan Hare-haren barayin Shanu.
KEDCO Ta Ce Sa Mitocin Wuta Ga Abokan Huldarsu Ba Kyauta Ba Ne.
Munga Karimcin Sarkin Saudiyya A Yayin Aikin Hajjin Bana –Kwamrade Garba Mohammed.
Kanfanin Google Zai Ba ‘Yan Nijeriya Miliyan 10 Damar Anfani Da WiFi Kyauta.
Macao Za Ta Nace Ga Tsarin ‘Kasa Daya Mai Tsarin Mulki Biyu’.
Hayoyin Rabuwa Da Shan Sigari.'Yan Majalisa sun gargadi Minista da Hukumomin Gwamnati kan kashe kudi ba tare da bin doka ba.
Kotu ta aika sammaci ga Okorocha akan zargin take doka.