Litinin, 16 Agusta, 2021

RFI:
- Ana ci gaba da kokarin kashe wutar daji a Algeria
Leadership A Yau:
- INEC Ta Yi Gargadi Kan Wani Shafin Intanet Na Karya
PREMIUM TIMES HAUSA:
- An ƙara samun wata ɗalibar Chibok ta kuɓuta daga Boko Haram
- Buhari ya umarci jami’an tsaro su gaggauta kamo waɗanda suka yi wa matafiya kisan gilla a Jos
DW:
- Hakainde Hichilema ya yi nasara a zaben Zambiya
VOA
- Masu Keke-Napep Da Sojoji Suka Kai Mana Dauki - Wadana Suka Tsira A Harin Filato
- Jihar Borno Na Cikin Tsaka Mai Wuya – Zulum
- Fadawar Afghanistan Hannun Taliban Babban Abin Takaici Ne – Amurka
Legit:
- Ba zamu kara kudin mai zuwa N380 tukun, Ministan mai ya jaddada
Aminiya
- ’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai 15 Da Malamai 5 A Kwalejin Zamfara
- Matsalar Tsaro: Matasa Sun Yi Zanga-Zangar Lumana A ’Yantumaki