labaran Ranar Litinin 17-2-2020
Litinin, 17 Faburairu, 2020
labaran Ranar Litinin 17-2-2020


Har yanzu mutanen Borno na son Buhari – Fadar shugaban kasa.
Maguzawa 200 sun karbi kalmar Shahada a hannun Ganduje a fadar gwamnatin Kano.
Bayelsa: Za a dawowa Jam’iyyar APC da nasararta - Inji Timipre Sylva.
Boko Haram sun ki karbar kudi domin su saki Leah Sharibu – Majiyar Gwamnati.
Zaben neman aure a Giade shirme ne – Mahaifin yaron da ya ci zabe.Kisan Katsina: Kar Ku Dauki Doka A Hannunku, Buhari Ya Yi Gargadi.
Wajibi Ne Hada Hannu Don Yaki Da Rashawa – Maiwada.
Edward Kallon: Tasiri Da Mahimmancin Kafafen Yada Labarai A Duniya.
Kano Ta Sa Hannu A Yarjejeniyar Samar Da Lantarki Mai Karfin KVA-132.Babban magatakardan MDD ya nuna imani kan kasar Sin game da cimma nasarar yaki da cutar numfashi ta COVID-19.
Tanzania ta ba da umarnin kwashe mutane 25,000 don kaucewa hadarin tumbatsar madatsar ruwa.
Nahiyar Afrika ta yi alkawarin kara karfafawa mata gwiwa.
Babu wani dan Nijeriya dake Sin da ya kamu da cutar coronavirus.