Labaran Ranar Litinin-18-11-2019
Labaran Ranar Litinin-18-11-2019

Leadership A Yau

 • Iyakoki: Kungiyoyi Sun Kaddamar Da Mujalla Don Ilimintar Da Matasa Aikin Gona.
 • NAFDAC Ta Garkame Gidajen Burodi Da ‘Pure Water’ 47 A Maiduguri.
 • Ciyar Da ’Yan Makaranta Na Bunkasa Cigaban Ilimi A Fagge – Musa Obe.

 

Aminiya

 • APC ta lashe zaben Gwamnan Kogi – INEC.

 

Legit.ng

 • Yanzu Yanzu: Mutane 5 sun mutu yayinda tankar mai ta kama da wuta a Kogi.

 

Premium Times Hausa

 • INKONKULUSIB: Zaben Dino da Smart bai kammalu ba, sai an sake – Hukumar Zabe.
 • Malamin ABU da kanin sa sun kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a Kaduna.

 

Von.gov.ng

 • Zaben Bayelsa: Shugaba Buhari Ya Taya Zababben Gwamna Murna.

 

Muryar Duniya

 • Illar cutar Noma da kuma rigakafin kamuwa da ita.
 • Jakadun Turai sun bukaci sakin 'yar majalisar Libya da aka sace.
 • Faransa za ta mayar wa Afrika kayayyakin tarihin ta.
 • Osimhen ya sha alwashin goge tarihin da Yekini ya kafa.
 • Ronaldo ya ci wa kasarsa kwallo ta 99.

 

 

VOA

 • Najeriya: Wadansu 'Yan Bindiga Sun Kashe Maharba Shida.