Labaran ranar Litinin 19 -8 - 2019
Litinin, 19 Agusta, 2019
Labaran ranar Litinin 19 -8 - 2019


Tirkashi: Najeriya za ta kashe N2.53bn akan ministoci 43 (bayani dalla-dalla).
Maurice Iwu ya koma gida a sakamakon belinsa da a ka biya.
Lambar Shugaban FIRS Fowler, ta fito a fadar Shugaban kasa, zai kare kan sa.
‘Yan Sanda sun cafke mutane biyar bayan rikicin kasuwar Ile-Epo/Oke-Odo.
Kudin makamai: Kotu za ta saurari karar Isabella Oshodin da EFCC a Abuja.
Zaben 2019: Buhari zai roki Kotu ta yi watsi da karar Atiku Abubakar.
Sabbin Dokoki 11 da aka shimfida kan sha'anin aure da zanen suna a jihar Kebbi.
Jihohi 10 da dalibai suka fi cin jarrabawar WAEC a 2019.