Litinin, 19 Afirilu, 2021

RFI:
- Mutane sun mutu bayan da jirgin saman dake dauke da su yayi hadari a Faransa.
- Amurka da China sun cimma matsayar aiki tare wajen yakar sauyin yanayi.
- Mun murkushe daukacin 'yan tawaye-Sojin Chadi.
Leadership A Yau:
- Karuwar Hare-hare: Ministan Tsaro Da Manyan Hafsoshin Soji Sun Yi Dirar Mikiya A Maiduguri.
- Kebbi Ta Samu Tallafin Dala Miliyan 70 Kan Karfafa Ilimin Yara Mata.
- Gwamnati Na Toshe Duk Wata Kafa Da Masu Ra’ayin Raba Kasa Za Su Samu – Lai Muhammed.
- Kwazon Aiki: Zulum Ya Karrama Ibo da kyautar Naira 200,000 A Mafa.
- Yobe Ta Bayar Da Gudummawar Naira Miliyan 50 A Ginin Masallacin Mai Potiskum.
- Me Ya Sa Ahmad Musa Ya Koma Kano Pillars?.
- Muna Da Manyan ‘Yan Wasan Da Za Su Lashe Mana Kofin Afrika –Rohr.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- ZAZZABIN CIZON SAURO: Malaman Asibiti sun hori mutane su rika saka gidan sauro da da fesa magani a koda yaushe.
- HIMMA DAI MATA MANOMA: Labarin matar da ke noma kayan miya a gona mai fadin filin kwallo 20.
DW:
- Cibiyar Twitter a Ghana maimakon a Najeriya.
VOA
- Masu Garkuwa Da Mutane Sun Addabi Yankunan Abuja.
- Ba Wanda Cutar Coronavirus Ta Kashe A Najeriya Cikin Kwana Bakwai- NCDC.
- Shin Da Gaske PDP Ta Dakatar Da Kwankwaso Da Magoya Bayansa?.
- 'Yan bindiga Sun Kashe Mutum 19 A Jamhuriyar Nijar.
Legit:
- ‘Kada ku ji tsoron harbin bindiga’, Ministan tsaro ga dakarun sojojin Najeriya.
- Gwamnatin tarayya zata ɗauki sabbin sojoji domin ƙarfafa yaƙi da Boko Haram, Ministan Tsaro.
- Buhari bai kasa Cika alƙawurransa ba, Yana hakuri ne da wautar wasu mutane, Inji Gwamna Masari.