Labaran ranar Litinin 2- 9- 2019
Litinin, 2 Satumba, 2019
Labaran ranar Litinin 2- 9- 2019


ABU Ta Daura Daramar Yaki Da Satar Fasahar Rubuce-rubuce —Farfesa Sani.
Rashin Karbar Yagaggun Kudade Ya Jefa Kasuwancin Kano Cikin Rudani – Hamir.
’Yan Mowa Da ’Yan Bora A Rukunin Kofin Zakarun Turai!
Yadda Masu Garkuwa Su Ka Sace Ni, Cewar Jaruma Maryam K.K.
Bukatar Gwamnatin Tarayya Ta Kula Da Hanyoyin Jihar Neja Dake Karkashinta.
Kasashen Afrika Na Kashe Dala Biliyan 50 Kan Sayen Abinci – AFDB.
Masoya Dj Arafat Sun Fasa Akwatin Dake Dauke Da Gawar.
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Sojoji Hari A Burkina Faso.
An Fara Tuhumar Tsohon Shugaban Sudan Da Laifukan Rashawa.
Amurka Ta Kara Kudin Biza Ga ‘Yan Najeriya.
Brexit: ‘Yan Birtaniya Na Zanga-Zanga Kan Dakatar Da Majalisa.
An Sake Arangama Tsakanin Masu Zanga Zanga Da ‘Yan Sanda A Hong Kong.


Garkuwa da mutane ya yi kamari a Jihohin Katsina da Kaduna.
Buhari ba ya da maganin rashin tsaro a Najeriya - PDP.
Ku saurari k’arin taimako daga gwamnatii – Buhari ga jama’an Daura.
Garkuwa da mutane: Wasu Sojoji sun hallaka Miyagu a kan titin Abuja.
CBN ta umarci jama’a su cigaba da kai tsofaffin kudi banki kafin ranar karshe.
Dr. Isa Pantami ya rabawa Hukumomin NCC, NITDA, NIPOST, dsr, aikin gabansu.
'Yan bindiga: Sarkin Katsina ya bukaci jama'a su dukufa da addu'a domin samun tsaro.
Allah ne ya bamu mulki amma talakawa ne suka zabe mu: Aisha Buhari ta sake yin 'gugar zana'.