Labaran ranar Litinin 20-12-2020
Lahadi, 20 Disamba, 2020
Labaran ranar Litinin 20-12-2020


Da duminsa: Gobara ta lamushe dakunan kwanan dalibai a kwalejin ilimi ta Zamfara.
APC: Za mu tabbatar da cewa abinda ya faru a Kankara bai sake faruwa.
Muhimman tambayoyi 6 da amsoshinsu a kan rigakafin annobar korona.
APC ta dakatar da Sanata Abe da sauran wasu manyan 'ya'yan jam'iyyar.
Jerin yan kwallo 10 mafi yawan albashi a duniya na shekarar 2020.


Najeriya ta samu karin mutane 920 da suka kamu da COVID-19 yayin da Nijer ta samu karin mutane 52.
Shugaban kasar Sin ya taya Nana Akufo-Addo murnar sake cin zabe
Firaministan Habasha: fadan da ya barke a kan iyakar Habasha da Sudan ba zai lalata dangantaka mai tarihi dake tsakaninsu ba.


Ta’aziyyar Rasuwar Malam Umar Hunkuyi, Editan Labarai.
Yadda Aka Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomin Jihar Gombe.
Zababbun Shugabannin Kungiyar Masu Hada Magunguna Reshen Kano Sun Kama Aiki.


Zimbabwe na fama da karancin cimaka -WFO