Labaran ranar Litinin 21-10-2019
Litinin, 21 Oktoba, 2019
Labaran ranar Litinin 21-10-2019


An Kusa Kawo Karshen Matsalar Tsaro – Olonisakin.
Ku Daina Dauke Hankalin Buhari Da 2023 – PSC.
“Wajibi Ne Nan Gaba Nijeriya Ta Yi Koyi Da Ganduje”.
An Kaddamar Da Sabulun Rigakafin Zazzabin Maleriya.
Rikita-Rikita A Kogi: Alkalai Sun Guje Wa Rantsar Da Sabon Mataimakin Gwamna.Tattalin arzikin Afrika na Tafiyar hawainiya- IMF.
Sojin Mali sun hallaka 'yan bindiga 50 tare da kubutar da jami'ansu.Kuma dai: Yan bindiga sun yi garkuwa da wata mata da danta a garin Abuja.
Ku rage farashin sayen Data – Minista Pantami ga kamfanonin sadarwa.
Ana wata ga wata: Kungiyar ASUU za ta fada yajin aikin sai ‘Baba ta ji’.
Abin da ya sa hukumar IMF ta goyi bayan rufe iyakoki - Zainab Ahmed.


Manoma Sun Yaba Da Wata Doka Da Shugaba Buhari Ya Sanyawa Hannu.
Hukumar Kula Da Harkokin Fiton Kayaki Ta Raba Tallafi Ga Mabukata.

Shugaban kasar Botswana ya yaba rawar da kamfanonin kasar Sin suka taka ga tattalin arzikin kasarsa.
IMF ya yi alkawarin tallafawa Somaliya wajen samun sassaucin nauyin bashi.
Yan bindiga sun yi garkuwa da jami'in dan sanda a Najeriya.