Labaran ranar Litinin 21-9-2020
Litinin, 21 Satumba, 2020
Labaran ranar Litinin 21-9-2020


Shehu Idris ya zauna da Abba Kyari, Hameed Ali, Makarfi zuwa El-Rufai a mulki.
Okorocha ya caccaki APC bayan PDP da Obaseki sun lashe zabe a Edo.
Gwamna El-Rufai ya bada ranakun makoki saboda mutuwar Sarkin Zazzau.
Zamfara: 'Yan bindiga sun yi garkuwa da manoma 40.
Hotuna: 'Yan sanda sun damke mutumin da ya birne jikansa da rai.
Shehu Idris: Jerin wadanda ake sa ran za su iya rike sarautar kasar Zazzau.
Bayan shan mugun kaye, Ize-Iyamu na APC ya yi martani.
Buhari ya tura wakilai Zaria, sun samu halartar jana'izar Sarki Shehu Idris.

Gwamnatin Tarayya Da Ta Bauchi Za Su Gina Gidaje 4,000 A Bauchi.
Jihar Neja Za Ta Yanke Ruwan Sha Na Barikin Sojoji Saboda Rashin Biyan Kudi.
Zaɓen Edo: Gwamna Wike Ya Yabi INEC Da Jami’an Tsaro.
Shugaba Buhari Ya Taya Obaseki Murnar Lashe Zabe.
Gwamnan Gombe Ya Yi Alhinin Rasuwar Sarkin Zazzau, Dr. Shehu Idris .


KORONA: Mutum 221 suka kamu ranar Juma’a.
KORONA: Mutum 189 ne suka kamu ranar Asabar.
KORONA: Mutum 97 suka kamu ranar Lahadi.
ZABEN EDO: Yadda masu zabe suka karairaya dokokin Korona a a rumfunan Zabe.
KORONA: Mutum 131 suka kamu ranar Laraba, Yanzu mutum 56,735 suka kamu a Najeriya.


An kara kashe fursunoni 5 cikin fursunonin da suka tsere daga wani gidan yari a Uganda.
Yawan mutanen da suka kamu da COVID-19 a Afirka ya kai kusan miliyan 1 da dubu 400.
Shugaban majalisar rikon kwaryar Sudan ya kama hanyar zuwa UAE.
Yawan masu cutar COVID-19 a Afrika ya zarce miliyan 1.39, mutane 33,626 sun mutu.
Za a bude gidajen sinima da na motsa jiki a Ikko.


Zaria-Masarautar Zazzau Na Ci Gaba Da Zaman Makoki.
Uzbekistan - Ayukan Masu Tsaurin Ra'ayin Addinin Ya Sake Kunno Kai.
Amurka Zata Ci Gaba Da Jan Kunnen Iran Kan Makaman Nukiliya.