Labaran ranar Litinin 22-7-2019
Litinin, 22 Yuli, 2019
Labaran ranar Litinin 22-7-2019

Osinbajo Ya Fara Ganawa Da Sarakunan Gargajiya Kan Matsalar Tsaro.
Kwamandan Sojoji Ya Sake Gargadin ‘Yan Ta’addan Boko Haram Su Mika Wuya.
Sojoji Da Kwastam Sun Hadu Don Kawo Karshen Kalubalen Tsaro A Kan Iyakokin Najeriya.
Maniyyatan Jihar Kogi Sun Yi Addu’o’in Yin Zaben Gwamnan Jihar Cikin Lumana.
Maniyyatan Nijeriya Sun Ziyarci Cibiyar Alkur’ani Da Ke Birnin Madinah.
Kudin Baidaya Zai Iya Janyo Wa Tattalin Arzikin Nijeriya Nakasu.
Rashin Aiki: Gwamnatin Tarayya Ta Horar Da ’Yan Nijeriya 45,000 Sana’oin Hannu.
Zan Bar Arsenal Idan Har Aka Sayo Zaha, Cewar Iwobi.
Za Mu Yi Rashin Obi Da Ighalo, Cewar Ahmed Musa.
Gwamnatin Kano Na Sahun Gaba Wajen Gudanar Da Gwamnati A Najeriya – Ganduje.
Matasa Mu Tashi Mu Gina Najeriya.


Yanzu Yanzu: Kotun koli taki amincewa da bukatar sake duba hukuncin Zamfara.
Abunda muke so gwamnati tayi mana – Kungiyar Makiyaya.
Za mu yi aiki hannu-da-hannu da Shugaban kasa – Ahmad Lawan.
Jam’iyyar PDP ta zabi sabbin shugabanni a jihar Kogi.
Buhari ya yi magana bayan PDP ta ce a wajen zabe a ka kashe kudin ECA.
Naira Biliyan 1 Sojoji su ka tsere da shi ba Miliyan 400 – Rahotanni.
Ya kamata Buhari ya rika yi wa Ministocin da zai nada hisabi - MULAC.
Nau'o'in abinci masu inganta lafiyar ma'aurata.
Hukumar NBC tace farashin tumaturi, shinkafa da doya ya fadi.