Labaran Ranar Litinin 22/11/2021
Litinin, 22 Nuwamba, 2021
Labaran Ranar Litinin 22/11/2021

AMINIYA

 • An Bukaci Gwamnatin Kano Ta Mayar Wa Da Jami’ar Maitama Sule Kadarorinta.
 • An Harbe Tsohon Dan Takarar Gwamnan Zamfara A Hanyar Kaduna.

RFI:

 • Firaminista Dbeiba ya shiga jerin 'yan takarar neman shugabancin Libya.
 • Faransa ta janye dakarunta daga tsakiyar Burkina Faso.
 • An gudanar da zanga-zangar adawa da sabbin dokokin korona a Turai da Austiraliya.
 • Rasha ta yi tir da matsin labar da Amurka ke yi game da Ukraine.

Leadership A Yau:

 • Hadin-Gwiwar Sin Da Afirka A Fannin Kasuwanci Na Bunkasa Yadda Ya Kamata.
 • Masana Da Shugabannin ‘Yan Kasuwa Sun Ce BRI Ta Bunkasa Cigaban Duniya.
 • Manchester United Ta Sallami Solksjaer.
 • Kasar Sin Ta Yanke Shawarar Rage Matsayin Huldar Dake Tsakaninta Da Kasar Lithuania Zuwa Matsayin Kananan Wakilan Jakadanci.
 • LEADERSHIP Ta Lashe Lambar Yabon Jarida Mafi Iya Hulda Da Dillalai.
 • 2023: Tinubu Ne Ya Fi Cancantar Zama Shugaban Kasa, Inji Wata Kungiya A Bauchi.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • TAƁARƁAREWAR TSARO: ‘Yan bindiga sun haddasa haramta sayar da babura a faɗin jihar Neja.
 • WATANDAR NAIRA BILIYAN 656: Buhari ya raba wa kowace jiha naira biliyan 18.2.
 • TAYA JONATHAN MURNAR CIKA SHEKARU 64: PDP ta kira shi gwarzon shugaban da ‘yan Najeriya ke tutiya da shi.
 • BORIN KUNYA: Gwamnatin Kogi ta ce ba ita ta ɓoye naira biliyan 19.3 a Bankin Sterling ba.

DW:

 • Firaminista Abdallah Hamdok ya koma mulki.
 • An kai hari da mota a Amirka.
 • Taliban ta hana haske fim dauke da mata.

VOA

 • Jihar Kano Ta Sha Gaban Kudu Maso Gabas A Tara Kudaden Shiga.
 • Shugaba Buhari Yayi Wa Iyalin Rabaran Dr Obiora Ezekiel Ta’aziyya.
 • Wani Dillalin Miyagun Kwayoyi Ya Shiga Hannu A Legas.
 • CONGO: 'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu ‘Yan China 5 Ma'aikatan Hakar Ma'adinai.
 • Likitocin Tiyatar Zuciya Sun Dauki Matakin Ceton Masu Fama Da Cutar a Najeriya.
 • Masu Zanga-Zanga Sun Taru A Wajen Birnin Ouagadougou Domin Hana Ayarin Sojojin Faransa Zuwa Nijar.

Legit:

 • Da duminsa: Mai kula da sarrafa jiragen sama ya yanke jiki ya fadi, ya mutu ya na tsaka da aiki.
 • Rikicin APC: Jam'iyyar mu ba zata tarwatse ba, Gwamnonin APC sun magantu bayan saka labule.
 • Jirage kusan 100 da hukumar EFCC ta karbe sun fara tsa-tsa, su na ta rubewa a cikin ruwa.
 • Aisha Buhari ta karbi bakuncin matan shugabannin kasashen Afrika a Abuja.