Labaran Ranar Litinin 22/3/2021
Litinin, 22 Maris, 2021
Labaran Ranar Litinin 22/3/2021

RFI:

 • 'Yan bindiga sun kashe mutane 60 a Nijar.
 • Al'ummar Congo Brazaville na kada kuri'a a zaben shugaban kasa.
 • Dokar hana zirga-zirga ta haifar da zanga-zanga a yankin Turai.

Leadership A Yau:

 • Kangin Talauci: Dabarun Buhari Na Ceto Mutum Miliyan 100.
 • An Tarwatsa Masu Sha Da Sayar Da Kayan Maye A Kebbi, An Kame 21.
 • Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Yankin Tafkin Chadi.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • ASTRAZENECA: Hukumar NAFDAC ta ce ’yan Najeriya su yi kaffa-kaffa da rigakafin jabu.
 • Babu ruwan INEC da sauran jam’iyyu 74, guda 18 kadai ta sani a yanzu – Festus Okoye.

DW:

 • Madugun adawar Kwango ya mutu.

VOA

 • Hari Kan Gwamna Ortom: Gwamnonin Jihohin Arewa Sun Dauki Mataki.
 • Kotun Tsarin Mulkin Nijar Ta Tabbatar Da Nasarar Bazoum.
 • Majalisar Tararrayyar Najeriya Na Nazarin Gayyatar Shugaban Kasa Da Gwamnoni.
 • Fasahar Zamani Za Ta Kawo Ci gaba Da Ayukan Yi Ga ‘Yan Kasa -Emefiele.
 • Ba Za Mu Amince Da Kai Hari Akan Dayanmu Ba - Gwamnonin Najeriya.

Legit:

 • Barnar tsuntsaye ta ja jirgin sama da zai je Legas saukar gaggawa a Kano.

Manhaja:

 • Jam’iyyu 18 kaɗai INEC ta sani a yanzu, inji Okoye.