Labaran Ranar Litinin 23-9-2019
Litinin, 23 Satumba, 2019
Labaran Ranar Litinin 23-9-2019


Rufe iyakokin Najeriya ya hana fasa kwabrin man fetur kimanin lita milyan 11.
Sanata Sani ya roki Shugaba Buhari ya sa baki a rikicin ‘Yan Sandan Najeriya.
Cika shekaru 32 da kafuwa: Karanta wasu muhimman bayanai game da Katsina.
Ni zan zama Shugaban kasar Najeriya a 2023 – Inji Fasto Tunde Bakare.
Kungiyar SERAP ta nemi a dakatar da shari’a da su Sowore a Najeriya.
Wata sabuwa: An fara zaman sulhu bayan sabon rikici na kokarin barke wa a jihar Zamfara.Ba Za Mu Gadar Da Rikici Ba – Abdulsalami.
Kishin Kasa: Buhari Ya Caccaki ’Yan Sumogal Kan Fifita Riba.
Kotu Ta Yi Watsi Da Shari’ar Zaben Gwamnan Nasarawa.
Kungiyar Mahaddata Ta Ziyarci Fadar Sarkin Zazzau.
Hannayen Jari Sun Fadi Saboda Halin Da Tattalin Arzikin Duniya Ke Ciki.
CBN Zai Ba Manoma Da ’Yan Kasuwa 70, 000 Bashi A Borno.
Me Ya Ke Sa Jarirai Kyalkyalewa Da Dariya?
Iyaye Na Neman Agaji Bisa Satar Yara A Kasuwar Mile 12 .
Rundunar Soji Ta Kaddamar Da Shirin Tantancewa A Shiyyar Arewa Maso Gabas.
Sakacin Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Asibitoci Na cutar Da Marasa Lafiya – WHO.