Labaran Ranar Litinin 23/8/2021
Litinin, 23 Agusta, 2021
Labaran Ranar Litinin 23/8/2021

RFI:

 • Dakarun Amurka da Jamus sun yi musayar wuta da 'yan bindiga a Kabul
 • Najeriya ta yi bayyana mafi kyawu a gasar wasannin motsa jiki ta duniya
 • Fulanin Taraba sun mika masu garkuwa da mutane a cikin su

Leadership A Yau:

 • Togo Ta Karbi Kashi Na Biyu Na Gudunmawar Riga-kafin COVID-19 Daga Sin
 • Masana Da Dama Sun Karyata Jita-Jitar Dake Cewa Wai Kwayar Cutar COVID-19 Ta Samo Asali Daga Dakin Gwaji

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamna Lalong ya roƙi Fulanin Ondo da Gwamnatin jihar su yafe kisan da ɓatagari su ka yi wa matafiya a JosBINCIKEN PREMIUM TIMES: Matsalolin Da Su Ka Haifar Da Fantsamar Cutar Kwalara A Jihohi 22

DW:

 • Shugaban Ukraine ya caccaki matakin shimfina bututun gas

VOA

 • Za A Yi Wuraren Kiwo 368 A Jihohi 25 Na Najeriya
 • ‘Yan bindiga Sun Sako Karin Daliban Bethel 15
 • Lukaku Ya Sake Bude Taskar Kwallayensa A Chelsea

Legit:

 • Pantami Ya Bayyana Makudan Kudin da Ma'aikatarsa Ta Tattarawa Gwamnatin Tarayya Cikin Shekara 2
 • Gwarazan Yan Sanda Sun Sheke Wani Kasurgumin Dan Fashi da Ake Nema Ruwa a Jallo
 • Masani: Malaman Najeriya za su iya gogayya da kowane irin malami a duniya

Aminiya

 • ‘Kasa Da Likitoci 400,000 Ne Suke Duba ’Yan Najeriya Miliyan 200’
 • Rikicin Jos: An Kwaso Daliban Gombe Daga Filato