Labaran ranar Litinin 24-2-2020
Litinin, 24 Faburairu, 2020
Labaran ranar Litinin 24-2-2020


Zargin damfara: Kotu ta bada umarnin damko manajan NIMC.
Babu wata bukatar a taba tsarin Majaliar Tarayya – Ahmed Yariman-Bakura.
Babu laifi don an nemi a tsige manyan Sojojin Najeriya – Inji kungiyar NBA.
Nan da makonni kadan Boko Haram zasu zama tarihi - Buhari.
Mu koma ga Allah don ceto Kannywood -Shugaban MOPPAN.
Jabun kudi: Kotu ta yanke wa Hadiza Adamu da sauran wasu mutane 3 hukuncin daurin shekara 60.
Da duminsa: Ranar Laraba kotun koli zata yi zaman sake duba shariar jihar Bayelsa.


BOGIS: Zulum Zai Ari Rigar ‘Mai Rusau’.
Zan dauki Nauyin Taron Mahadda kur’ani Duk Shekara A Jigawa – Gwamna Badaru.
Gwamnatin Kebbi Za Ta Bada Tallafin Karatu Ga ’Ya’yan Sojoji.
Dubun Likitan Da Ya Shafe Shekaru 11 Da Takardar Jabu A Kaduna Ta Cika.
Gamammiyar JNI, JIBWIS Da FIN Sun Yi Taron Mika Jagoranci Ga JIBWIS.


Gnassingbe ya lashe zaben Togo.
Kiir da Machar sun sha alwashin gaggauta magance yakin Sudan ta kudu.


Hukumar zaben kasar Togo ta ayyana shugaba mai ci Faure Gnassingbe ne ya lashe zaben.
Kungiyar kawancen kasashen Larabawa ta yi maraba da gwamnatin hadin kai ta Sudan ta Kudu.
Shugaban Majalisar jam'iyyun siyasar Afrika ya jinjinawa kokarin Kasar Sin na yaki da cutar COVID-19.