Labaran Ranar Litinin 24-6-2019
Litinin, 24 Yuni, 2019
Labaran Ranar Litinin 24-6-2019


An Tallafa Wa Makarantun Gundumar Basawa Da Kujeru.
Kuncin Da Ake Ciki A Nijeriya, Alama Ce Ta Jindadi A Gaba- Osinbajo.
Za Mu Yi Aiki Fiye Da Majalisa Ta Takwas- Gbajabiamila.
Makarantar Koyon Harkar Fim Ta Nijeriya Ta Horas Da Mutum 240.
Gwamnatin Abiya Za Ta Fara Hukunta Masu Watsar Da Bola A Ko’ina.
An Nema Jama’ar Mashegu Su Jajirce Akan A Magance Matsalar Tsaro A Jihar Neja.
Boko Haram Ta Samu Koma Baya Mafi Muni Cikin Wata Shida-MNJTF.
Maikanti Baru Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ya Sauka Daga Mukaminsa.
Za A Cigaba Da Binciken Dayen Mai A Yankin Chadi – NNPC.
Bututun Man Fetur Ya Kashe Mutane 10 A Jihar Ribas.
Mun Sadaukar Da Nasararmu Ga Samuel Kalu.
Kociyan Najeriya Ya Yi Kuskure.
Ranar Zawarawa Ta Duniya: Zawarawa 55 Sun Sami Tallafin Naira Milyan 1.6.
Falastinawa Sun Yi Watsi Da Shirin Amurka Na Yi Musu Sasanci Da Isra’ila.
Trump Ya Aike Da Wasika Zuwa Kim Jong Un.
Yayi Boni Ya Fice Daga Jamhuriyar Benin.
Kungiyar Hisbah Ta Shirya Gasar Karatun Alku’ani A Katsina.
Ana Jiran Sakamakon Zabe A Kasar Mauritaniya.
Gwamna Zulum Ya Kara Wa ‘Cibilian JTF’ Kudin Alawus A Jihar Borno.