Labaran Ranar Litinin 24/5/2021
Litinin, 24 Mayu, 2021
Labaran Ranar Litinin 24/5/2021

RFI:

 • Kungiyoyin da suka lashe gasar wasannin Lig-Lig na Turai.
 • Talon yasha rantsuwar kama aiki a wani sabon wa'adin shugabancin Benin.

Leadership A Yau:

 • Ministan Abuja Ya Jinjina Wa Gudunmawar Sojan Ruwa A Harkar Tsaro.
 • Yadda Lalata Hanyar Dogo Ke Barazana Ga Fasalin Tarayyar Nijeriya.
 • Gwamnan Nasarawa Ya Kaddamar Da Aikin Ginin Kasuwa Na Naira Miliyan 349.7
 • Yadda Matan Karkara Za Su Amfana Da Shirin Noma.
 • Za Mu Watsar Da Malaman Da Ba Su Cancanta Ba, Cewar Gwamnatin Tarayya.
 • Dalilin Da Ya Sa Yawan Masara Da Noma Zai Ragu Bana Cewar Manoma.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Najeriya na kusa da yin tinkaho da Janar Attahiru kafin rasuwar sa – Inji Buratai.
 • KISAN SHEKAU: Gwamnatin Amurka ba za ta biya ladar dala miliyan 7 ga kungiyar ISWAP ba.
 • HAJJI 2021: Mutum 60,000 kakaf Saudiyya ta amince su yi Hajjin bana.

DW:

 • Ana jimamin mutuwar shugaban sojin Najeriya.
 • Amirka na daukar mataki kan rikicin Tigray.

VOA

 • Muna So A Gudanar Da Cikakken Bincike Kan Hatsarin Jirgin Janar Attahiru – PDP.
 • Gwamnatin Najeriya Za Ta Kaddamar Da Tallafin Cutar Coronavirus Na Naira Triliyan 2.3

Legit:

 • Gwamnatin Buhari Ta Shirya Gurfanar da Wadanda Ake Zargin ’Yan Boko Haram Ne 5,800