Labaran Ranar Litinin -25-11-2019
Litinin, 25 Nuwamba, 2019
Labaran Ranar Litinin -25-11-2019

 

Aminiya

 • Dan sanda ya bindige abokin aikinsa a lokacin da ya tarwatsa ‘Yan acaba.

Legit.ng

 • Gwamnatin Kaduna za ta rugurguza gadar sama dake Kawo don gina sabuwa.
 • Farfesa Is-haq Oloyede zai samu lambar yabon NPOM daga Shugaban kasa.
 • 2023: ‘Dan takarar Arewa za ni marawa baya – Shugaban AFC, Kwande.

 

Premium Times Hausa

 • RASHIN ALBASHI MAI KYAU: Kungiyar Malaman Manyan makarantu mallakar jihar Kaduna za su fara yajin aiki.
 • TSARO: Gwamnatin Zamfara ta nemi a binciki tsohon gwamna Yari.

 

Von.gov.ng

 • Mataimakin Shugaban Najeriya Osinbajo Yayi Kira Ga Cibiyar Dabarun Kudurori NIPSS Akan Dabarun Da Suka Dace.

Muryar Duniya

 • China ta goyi bayan jagorar Hong Kong duk da shan kaye a zabe.
 • Ba ni da shirin neman wa'adi na 3 a mulkin Najeriya- Buhari.
 • Mutane 24 sun mutu a wani hatsarin jirgin sama a Goma.
 • Al'ummar Namibia na shirin kada kuri'a a babban zaben kasar.
 • Buhari ya bada umurnin kammala kamfanin Ajaokuta.
 • An gano ma'aikata da suka bace a Burkina Faso.
 • Fafaroma ya bukaci daina amfani da makamin nukiliya.

 

VOA

 • An Fara Kidaya Kuri'un Zaben Shugaban Kasar Guinea-Bissau.

 

DW

 • Nasarar masu rajin dimukuradiyya.