Labaran Ranar Litinin 25/10/2021
Litinin, 25 Oktoba, 2021
Labaran Ranar Litinin 25/10/2021

AMINIYA

 • “Juyin Mulki”: An Tsare Shugabannin Farar Hula Na Gwamnatin Sudan.
 • Jami’o’in Arewa 3 Za Su Ci Gajiyar Shirin Bankin Duniya.

RFI:

 • Kasurgumin mai safarar hodar Ibilis na duniya ya shiga hannu a Colombia.
 • WHO ta sha alwashin yin garambawul ga ayyukanta a kasashe akalla 10.

Leadership A Yau:

 • Jami’ar Modibbo Adama Da Ke Yola Za Ta Yaye Dalibai 12, 876 A Bana.
 • Masu Ruwa Da Tsaki Sun Yaba Da Yadda Zaben Shugabannin APC Ya Gudana A Gombe.
 • Samar Da Aiki Ga Matasa Zai Bunkasa Tattalin Arzikin Nijeriya – Edward.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamnoni sun bayar da gudunmawar naira miliyan 20 ga iyalan waɗanda aka kashe a Goronyo.
 • Yadda ɗan shekara 14 ya zama ƙasurgumin ɗan bindiga a Katsina – Rundunar ƴan sanda.

DW:

 • Kwango: 'Yan bindiga sun kashe fararen hula.

VOA

 • Badakalar Kudi: EFCC Ta Tsare Tsohon Shugaba Majalisar Dattawa.
 • Jihohin Najeriya 3 kadai Za Su Iya Biyan Albashi Bayan Zabtare Kudaden Kananan Hukumomi – BudgIT.

Legit:

 • Shugaba Buhari zai kaddamar da e-Naira ranar Litinin kafin ya tafi Saudiyya.
 • Da duminsa: Shugaba Buhari zai tafi Saudiyya Litinin taron zuba jari, kuma zai yi Umrah.