Labaran ranar Litinin 26-10-2020
Litinin, 26 Oktoba, 2020
Labaran ranar Litinin 26-10-2020


Hare-haren ‘Yan Bindiga: Wata Kungiya Ta Koyawa Mutum 80 Yadda Za Su Kare Kan Su A Katsina.
NGOs Ke Kokarin Wargaza Nijeriya Da Sunan Zanga-zanga, Cewar Dakta Bature Abdul’azeez.
Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar Nasarawa Sun Jaddada Goyon Baya Su Ga Gwamna A. A. Sule.
Hatsabibancin Cutar Bacci (Insomnia).


Da duminsa: Ahmed Musa ya bar kungiyar Al Nassr da ke Saudi Arabia.
Garin daɗi na nesa: Gwamna Zulum ya rabawa zawarawa N65m a garin Rann.
Gwamnonin Najeriya sun yi martani a kan boye kayan tallafi korona da ake zarginsu.
Harbin Lekki: Buhari ya magantu, ya aike muhimmin sako ga 'yan Najeriya.
Gwamnan Osun ya bai wa masu satar kayan tallafi wa'adi, ya sanar da abinda za su iya fuskanta.
Hare-haren Legas shiryayyu ne, yunkurin durkusar da tattalin arziki ne - Gwamnonin Kudu.
Miyagu sun yi awon gaba da Mai Garin Lingyado da wasu mutane 4
Hotunan matasa suna wawushe tallafin korona a Kogi.
Gwamnati ta na so a rage farashin ‘Data’ da 60% nan da shekaru 3 zuwa 5.
Femi Gbajabiamila ya ce dole a biya diyyar wadanda #EndSARS ta rutsa da su.Buhari ya bukaci adalci ga wadanda rikicin EndSars ya shafa.
MDD da AU sun yi Allah wadai da kisan dalibai a Kamaru.
Rikicin siyasa ya haddasa mutuwar mutane a Cote D'Ivoire.
Mutane 11 sun mutu a tirmitsitsin kwashe abinci.


Sakamakon zaben Guinea ya bar baya da kura.
Shugaba Buhari ya yi kiran kai zuciya nesa.
MDD ta yi tir da kisan dalibai a Kamaru